12 هوسا Sharhin Usulus salasa, Darasi na Goma sha biyu(12), YAYA IMANI DA ALLAH ZAI KASANCE?
0 of 8 Questions completed
Questions:
You have already completed the quiz before. Hence you can not start it again.
Quiz is loading…
You must sign in or sign up to start the quiz.
You must first complete the following:
0 of 8 Questions answered correctly
Your time:
Time has elapsed
You have reached 0 of 0 point(s), (0)
Earned Point(s): 0 of 0, (0)
0 Essay(s) Pending (Possible Point(s): 0)
IMANI DA ALLAH YANA KUNSAR
DALILAI KAN SAMUWAR ALLAH
INGANTACCEN HANKALI LAFIYAYYE BAYA SABA WA DALILIN SHARI’A INGANTACCE, IDAN KUMA HANKALI YA SABA WA DALILIN SHARI’A, TO HAKAN YA NUNA GURBACEWAR HANKALIN
DAGA CIKIN DALILAI KAN SAMUWAR ALLAH AKWAI DALILIN DA ZA A IYA GANI, Misalinsa (amsa), addu’ar Mutanen nan uku da kogo ya rufe su
KOWANE YARO ANA HAIFUWARSA AKAN FIDIRAR MUSULUNCI (DALILIN FIDIRA)
ALLAH YA FITAR DA MU DAGA CIKIN UWAYENMU BAMU SAN KOMAI BA, SAIDAI LAFIYAR ZUCIYA DA YADDA TAKE KARBA KUMA TAKE NUFIN GASKIYAR DA ITACE MUSULUNCI, DA ZA A KYALE TA BA TARE DA AN SAMU MAI CANZA TA BA, TO LALLAI YARO BA ZAI KASANCE BA FACE MUSULMI
SABUBBAN KAUCEWAR MUTANE DAGA FIDIRA (TA DAIDAI)
RUKUNIN FARKO (IMANI DA ALLAH) SHINE MAFI GIRMA DAGA CIKIN RUKUNNAN IMANI