0 of 10 Pertanyaan telah diselesaikan
Pertanyaan:
Anda telah menyelesaikan kuis sebelumnya. Oleh karena itu Anda tidak dapat memulainya lagi.
Kuis sedang dimuat…
Anda harus masuk atau mendaftar untuk memulai kuis.
Anda harus melengkapi berikut ini:
0 dari 10 Pertanyaan dijawab dengan benar
Waktu anda:
Waktu telah berlalu
Anda telah meraih 0 dari 0 poin, (0)
Poin yang diraih: 0 of 0, (0)
0 Esai Pending (Possible Point(s): 0)
WANENE MAWALLAFIN LITTAFIN; DURUS MUHIMMA LI AMATIL UMMAH?
WANNAN LITTAFIN (DURUS MUHIMMA) YA KUNSHI
ME YASA MUKE KARANTA LITTAFIN (DURUS MUHIMMAH)?
ZA A FARA LAKKANA WA MUSULMI A FARKON FARI, ANA GYARA MASA KARATUNSA, SANNAN YA HADDACE, KUMA A MASA FASSARAR …:
MUTANE DANGANE DA TADABBURIN ALKUR’ANI DA AIKI DA SHI, SUN KASU ZUWA GA MASU TSANANTAWA, MASU GAJARTAWA, DA ‘YAN TSAKA-TSAKI
WANNE TAFSIRI, DALIBI ZAI FARA KARANTAWA?
DALIBI ZAI FARA KARATUN TAKAITATTUN LITTATAFAI NE, GABANIN MASU TSAWO
DALIBI ZAI FARA KARATUN LITTATAFAN TAFSIRI NE DA IRIN SURAR DA ZATA KWADAITAR DA SHI CIGABAN KARATU, KO WANDA TAKE MAIMAITUWA, KAMAR SURATUL KASAS, MARYAM, KAHF
DALIBI ZAI IYA SAURARON LITTATAFAN TAFSIRIN DA AKE JI, IDAN KARATUN ZAI WAHALAR DA SHI ( Haka ne, ko A’a ), KAMAR TAFSIRIN SAUTI, NA ALKUR’ANI, WANDA AKA YI DAGA TAFSIRIN SA’ADIY
ANNABI S.A.W YA TSAWATAR KAN MUTUMIN DA YAKE KARANTA ALKUR’ANI, AMMA BAYA TADABBURIN MA’ANONINSA