02 Littafin DARUSSA MUHIMMAI, Tambayoyi akan suratul Fatiha
0 of 24 Questions completed
Questions:
You have already completed the quiz before. Hence you can not start it again.
Quiz is loading…
You must sign in or sign up to start the quiz.
You must first complete the following:
0 of 24 Questions answered correctly
Your time:
Time has elapsed
You have reached 0 of 0 point(s), (0)
Earned Point(s): 0 of 0, (0)
0 Essay(s) Pending (Possible Point(s): 0)
AN SANYA WA “SURA” SUNAN “SURAH” SABODA KAMAR AN MATA KATANGA NE, BABU WANI ABU DA ZAI SHIGA CIKINTA, KUMA BABU WANI ABU DA ZAI FITA DAGA CIKINTA
AN CE WA FATIHA SURAR BUƊE WA NE (WATO, FATIHA), SABODA SURAR:
DAGA CIKIN SUNAYEN SURATUL FATIHA AKWAI,
YIN A’UZU BILLAHI GABANIN FARA KARATU WAJIBI NE, TARE DA CEWA IBADA ZA MU YI; BA SAƁO BA
MENENE MA’ANAR KALMAR “A’UZU”?
AN KIRA SHAIƊAN “JEFAFFE” NE:
KALMAR “BI” DA “SMILLAHI” A CIKIN BISMILLAH, YANA TA’ALLAƘE DA FI’ILI WANDA AKA SHAFE AMBATONSA AKE ƘADDARA SHI DA ABINDA YA DACE, KUMA AKE JINKIRTAR DA SHI
ALLAH:
BABU BANBANCI TSAKANIN SUNAYEN ALLAH GUDA BIYU KYAWAWA; WATO: ARRAHMAN DA ARRAHIM
RENON DA ALLAH TA’ALAH YAKE YI GA BAYINSA NAU’I BIYU NE, SUNE:
MAFI YAWAN ADDU’AR ANNABAWA -ALAIHIMUS SALAM- TA KAN KASANCE DA LAFAZIN:
RANAR ADDINI, SHINE:
( ADDU’AR IHDINAS SIRAƊAL MUSTAƘIM, ka shiryar da mu hanya madaidaiciya ) ITACE ADDU’AR DA TA FI GAMEWA, TAFI AMFANI GA BAWA
KALMAR “ADDINI” ANA FAƊINSA GA:
FARA AMBATON MAF’ULUN BIHI, AKAN FA’ILI (Misali: IYYAKA NA’ABUDU) YANA AMFANAR DA:
FARA GABATAR DA IBADA GABANIN NEMAN TAIMAKO (Iyyaka na’abudu wa Iyyaka nasta’in) YANA DAGA NAU’IN GABATAR DA:
AYAR (IYYAKA NA’ABUDU) TA ZO DA SIGAR JAM’I, DOMIN MU HAƊU AKAN:
IBADAH
SHIRIYAR DA AKE NUFI A CIKIN FAƊINSA MAƊAUKAKI: ﴾KA SHIRYAR DA MU} ITACE:
WAƊANDA AKE NUFI, A CIKIN FAƊINSA: {KA YI NI’IMA A GARE SU} SUNE:
{IYYAKA NA’ABUDU} YA ƘUNSHI KO YA GAME TSAKANIN SHARI’A DA ƘADDARA.
FAƊINSA MAƊAUKAKI: {BA WAƊANDA AKA YI FUSHI …} YA KUNSHI:
WANNE NE DAGA CIKIN ABINDA SUKE TAFE, YA ƘUNSHI ABINDA BABU WANI ABINDA YA ƘUNSHE SHI A CIKIN ALƘUR’ANI?
FAƊINSA MAƊAUKAKI: {MAMALLAKIN RANAR SAKAMAKO} YA ƘUNSHI: