26 Littafin DARUSSA MUHIMMAI, Tambayoyi akan Ladubban Musulunci da halayensa, da shirya Mamaci
0 of 25 Questions completed
Questions:
You have already completed the quiz before. Hence you can not start it again.
Quiz is loading…
You must sign in or sign up to start the quiz.
You must first complete the following:
0 of 25 Questions answered correctly
Your time:
Time has elapsed
You have reached 0 of 0 point(s), (0)
Earned Point(s): 0 of 0, (0)
0 Essay(s) Pending (Possible Point(s): 0)
KIYAYE TSARI DA DOKA, DA YIN AIKI DA LADUBBAN SHARI’A SUNA CIKIN HALAYEN MUSULMI.
ADDININA YANA UMURTATA DA YIN ABOTA DA MASHARANTA, DA NISANTAR MUTANEN KIRKI.
MUSULUNCI YA ILMANTAR DA MU CEWA MU RIKA KYAUTATA MU’AMALARMU DA HADIMAI DA MA’AIKATA DA WASUNSU.
ZAN RIKA ABOTA DA WANDA YAKE CUTAR DA WASU DA HARSHENSA DA HANNUNSA
IDAN WANI YA ZAGE NI, TO LALLAI ZAN MASA RADDI, DOMIN NA JI DADI.
MUSULUNCI YA ILAMANTAR DA NI CEWA NA RIKA TAIMAKON MABUKATA DA MASU RAUNI.
YANA CIKIN HAKKOKIN MUSULMI AKAN MUSULMI YA ZIYARCE SHI A HALIN JINYARSA, KUMA YA MASA ADDU’AR WARAKA.
NEMAN SANIN SIRRIN MAKWABTA YANA DAGA CIKIN SIFOFIN MUMINAI.
MUTUMIN DA ALLAH YA FI SO A CIKIN MUTANE SHINE WANDA YAFI AMFANAR DA SU.
ADDU’AR FITA DAGA GIDA ITACE: (BISMILLAHI WALAJNA WA BISMILLAHI KHARAJNA WA ALA RABBINA TAWAKKALNA).
ZAN FADA WA MUTUMIN DA YA MIN ADDU’A BAYAN ATISHAWA CEWA: (YAHDIKUMUL LAHU WA YUSLIHU BAALAKUM)?
YIN ZIKIRORI SUNA KIYAYE MUSULMI, KUMA SUNA KUSANTAR DA SHI ZUWA GA ALLAH MABUWAYI DA DAUKAKA.
DAGA CIKIN ABINDA YAKE NUNA RAUNIN IMANI AKWAI HASSADA GA DAN’UWANKA MUSULMI.
HARAMUN DAGA CIKIN KAYAN MAYE, SHINE WANDA AKA SANYA MASA SUNA GIYA.
MAKARUHI NE FURA ABINCI DA ABIN SHA.
MUSTAHABBI NE TSOTSE ‘YAN YATSU, BAYAN KAMMALA CIN ABINCI, GABANIN A WANKE SU.
TSAKAITAWA SHINE SALON DA AKE SO, GA AL’AMARIN ABINCI DA TUFAFI DA AL’AMARIN ADO.
BIYAN BASHI GA MATACCE…
HUKUNCIN BUNNE MAMACI…
HUKUNCIN HALARTAR MUTUMIN DA BA TAIMAKO ZAI YI WURIN WANKE GAWA BA.
ANA WARWARE KULLIN LIKKAFANI, A LOKACIN DA AKA SHIGAR DA MATACCE CIKIN KABARINSA.
DAYA DAGA CIKIN MA’AURATA BA ZAI YI WANKA GA DAYAN BA, SABODA IGIYAR AURE TA YANKE DAGA LOKACIN MUTUWA.
WANDA SALLAR GAWA TA KUBUCE MASA, ZAI MASA SALLAH A JIKIN KABARINSA, HAR KAMAR TSAWON …
KUKA GA MAMACI HALAL MUDLAKAN.
ANA SANYA MATACCE A CIKIN KABARINSA YANA FISKANTAR ALKIBLA.