17 Littafin DARUSSA MUHIMMAI, Tambayoyi akan suratul Ikhlas
0 of 11 Questions completed
Questions:
You have already completed the quiz before. Hence you can not start it again.
Quiz is loading…
You must sign in or sign up to start the quiz.
You must first complete the following:
0 of 11 Questions answered correctly
Your time:
Time has elapsed
You have reached 0 of 0 point(s), (0)
Earned Point(s): 0 of 0, (0)
0 Essay(s) Pending (Possible Point(s): 0)
SURATUL IKHLAS TA SAUKA NE A
AN SANYA WA (KUL HUWAL LAHU) SURATUL IKHLAS) NE SABODA :
TA FISKAR SAKAYYA, BA TA FISKAR ISARWA BA, SURAR NAN LADANTA YA KAI
WANNAN SURAR ANA KARANTA TA A RAKA’AR KARSHE BAYAN FATIHA, A CIKIN: …
ANA KARANTA SURATUL KAFIRUN DA IKHLAS, A BAYAN FATIHA, A FARKON YINI (RAKA’ATAYIL FAJRI), DA FARKON DARE (RAKA’OI BIYU BAYAN MAGRIB), DON SU KARA TABBATAR DA NAU’UKAN TAUHIDI UKU
CIKIN SURATUL IKHLASI AKWAI TAUHIDIN…
MA’ANAR KALMAR (KUL) WATO KA FADA:
DANGANTA ‘DA KO UBA GA ALLAH SUBHANAHU,
MA’ANAR FADIN ALLAH TA’ALAH: (MAKADAICI), YANA NUFIN KADAICINSA, CIKIN: RUBUBIYYARSA, DA ULUHIYYARSA, DA SUNAYENSA DA SIFOFINSA.
FADIN ALLAH TA’ALAH: (ASSAMADU) YANA NUFIN:
KUFUWAN