11 Littafin DARUSSA MUHIMMAI, Tambayoyi akan suratu Kuraish
0 of 6 Questions completed
Questions:
You have already completed the quiz before. Hence you can not start it again.
Quiz is loading…
You must sign in or sign up to start the quiz.
You must first complete the following:
0 of 6 Questions answered correctly
Your time:
Time has elapsed
You have reached 0 of 0 point(s), (0)
Earned Point(s): 0 of 0, (0)
0 Essay(s) Pending (Possible Point(s): 0)
WANNAN SURAR TANA DA ALAKA DA SURAR
SURATU KURAISH TA SAUKA NE A:
BULAGURON KURAISHAWA YA KAN KASANCE A LOKACIN SANYI ZUWA KASAR SHAAM, A LOKACIN ZAFI KUMA ZUWA GA YAMAN
ALLAH YA SANYA GIRMAN HARAMIN MAKKAH DA MAZAUNANSA, A CIKIN ZUKATAN LARABAWA, SAI SUKE GIRMAMA SU, BA SU IYA TABA SU:
ALLAH YA KEBANCE RUBUBIYYARSA GA DAKINSA (UBANGIJIN WANNAN DAKIN), DOMIN NUNA FALALARSA DA DARAJARSA, TARE DA CEWA SHINE UBANGIJIN KOWANE ABU.
(UBANGIJIN WANNAN DAKIN) WANNAN YANA DAGA JINGINA HALITTA ZUWA GA MAHALICCINSA, DOMIN DAUKAKA SHI