20 Littafin DARUSSA MUHIMMAI, Tambayoyi akan Tauhidi da abinda yake kishiyantarsa
0 of 50 Questions completed
Questions:
You have already completed the quiz before. Hence you can not start it again.
Quiz is loading…
You must sign in or sign up to start the quiz.
You must first complete the following:
0 of 50 Questions answered correctly
Your time:
Time has elapsed
You have reached 0 of 0 point(s), (0)
Earned Point(s): 0 of 0, (0)
0 Essay(s) Pending (Possible Point(s): 0)
YAWAN MARTABOBIN ADDINI NAWA NE?
ADADIN RUKUNNAN MUSULUNCI NAWA NE?
“MUSULUNCI” MARTABA CE, DA TAFI MARTABAR “IMANI”.
NAWA NE ADADIN RUKUNNAN “LA ILAHA ILLAL LAHU”?
NAWA NE ADADIN SHARUDDAN (LA ILAHA ILLAL LAHU)?
“ILIMI” YANA DAGA SHARUDDAN (LA ILAHA ILLAL LAHU), KUMA MA’ANARSA SHINE:
DA ZAI YI SHAKKA, KAN KAFIRCIN WADANDA DA’AWA TA KAI GARE SU, SAI BASU YI IMANI BA, TO HUKUNCINSA SHINE:
“KARBA” YANA DAGA SHARUDDAN (LA ILAHA ILLAL LAHU), KUMA MANUFARSA ITACE, KARBAR LA ILAHA ILLAL LAHU:
RIYA CIKIN (LA ILAHA ILLAL LAHU) KAMAR RIYA NE, CIKIN LAMARIN SADAKA, YANA CIKIN KARAMAR SHIRKA.
WANDA YA FADI (LA ILAHA ILLAL LAHU) DA BAKINSA, BA TARE DA YA KUDURCE TA A ZUCIYARSA BA, TO LALLAI SHI:
DA ZAI SO ANNABI, KAMAR SON ALLAH, WATO, SO IRI DAYA MADAIDAICI:
NAWA NE ADADIN KARKASUWAN “SOYAYYA”?
SOYAYYA DON ALLAH, TA KAN KASANCE, GA AIKI, DA MAI AIKIN, DA ZAMANNAI, DA WURARE.
SON WANI TARE DA ALLAH, HUKUNCINSA SHINE:
SON WANI DON ALLAH, HUKUNCINSA SHINE:
KARKASUWAN BAUTA ADADINSA NAWA NE?
DUKKAN HALITTU, BAYIN ALLAH NE, BAUTA TA RINJAYE, HAR DA KAFIRAI.
DA ZAI FADI (LA ILAHA ILLAL LAHU) DA BAKI, SAI YAKI YIN AIKI KWATA-KWATA; YAKI YIN SALLA, YAKI YIN DUKKAN IBADODI, TO LALLAI KALMAR :
(BAWANSA NE MANZONSA) MA’ANA, BAWA NE SHI; BA ZA A YI MASA BAUTA BA, MANZO NE; BA ZA A KARYATA SHI BA.
DANGANE DA SHAIDAWA (LALLAI ANNABI MUHAMMADU BAWANSA NE MANZONSA), AKWAI BIYAYYA A GARE SHI CIKIN ABINDA YA YI UMURNI, DA GASKATA SHI CIKIN LABARINSA … WANNAN SHINE :
WANDA YA BAIWA ANNABI S.A.W AYYUKAN UBANGIJI NA RUBUBIYYAH, TO WANNAN LALLAI BAI SHAIDA CEWA SHI, BAWA BA NE.
MAFI GIRMAN SIFAR ANNABI S.A.W SHINE KASANCEWARSA:
“WANDA YA KIRKIRI WATA BIDI’A A MUSULUNCI YANA GANINTA DA-KYAU (BIDI’A HASANA), TO LALLAI YANA RIYA CEWA, LALLAI ANNABI MUHAMMADU YA HA’INCI MANZANCI, SABODA ALLAH TA’ALAH YANA CEWA: (A yau na cika muku addininku), DON HAKA; DUK ABINDA A WANCAN ZAMANIN BAI ZAMA ADDINI BA, TO A YAU BA ZAI ZAMA ADDINI BA”, Wannan maganar wanene?
ANNABI S.A.W YANA DAGA ZURRIYAR ANNABI :
AN TURO ANNABI S.A.W ZUWA GA:
MI’IRAJI SHINE TAFIYAR ANNABI S.A.W DAGA GARIN MAKKAH ZUWA BAITUL MAKDIS.
ANNABI -S.A.W- YA YI HIJIRA ZUWA GA:
YAKUKAN ANNABI S.A.W DA SUKA FI MUHIMMANCI NAWA NE?
NAWA NE ADADIN ‘YA’YAN ANNABI S.A.W?
ANNABI S.A.W YA YI HAJJIN BANKWANA, WANNAN KUMA YA NUNA CEWA, YA TABA YIN HAJJI GABANIN HAKAN.
KARANTAR TARIHIN ANNABI S.A.W :
RUKUNNAN IMANI NAWA NE ADADINSU?
IMANI DA ALLAH, YANA HUKUNTA KA YI IMANI DA WASU ABUBUWA, NAWA NE ADADINSU?
DALILAI KAN SAMUWAR ALLAH, A DUNKULE :
MIKA’ILU SHINE MALA’IKAN DA AKA WAKILTA MASA AL’AMARIN RUWAN SAMA.
ZUKATA SUNA KASANCEWA NE GA ‘YAN ADAM, AMMA MALA’IKU KAM BA SU DA ZUKATA
NAWA NE YAWAN LITTATAFAN DA MUKA SAN SUNAYENSU?
ALLAH YA SAUKAR DA LITTAFI GA KOWANE MANZO.
FARKON MANZANNI SHINE ADAMU.
MUHAMMADU -S.A.W- MANZO NE, BA ANNABI BA.
NAWA NE ADADIN ULUL AZMI DAGA CIKIN MANZANNI?
IMANI DA RANAR KARSHE YANA KUNSAR YIN IMANI DA DUKKAN ABINDA ZAI KASANCE BAYAN MUTUWA, ZUWA LOKACIN DA ZA FITAR DA MUTANE DAGA KABARINSU.
IMANI DA HUKUNCIN ALLAH DA KADDARARSA YANA DA MARTABOBI, NAWA NE ADADINSU?
SHIN ALLAH YANA SANIN ABUBUWA GABANIN AUKUWARSU?
SHIN DUK ABINDA MUTANE SUKA SANI, ALLAH YA RUBUTA SHI?
BAWA YANA DA NUFI (MASHI’A DA IRADA) WANDA YAKE AIKINSA DA SU, WANDA KUMA BASHI DA ALAKA DA NUFIN ALLAH
SHINA YYUKAN BAYI HALITTAR ALLAH NE?
TAUHIDI YA KASU ZUWA KASHI:
MUNAFURCIN AKIDA KARAMIN SHIRKA NE BAYA FITAR DA MUTUM DAGA MUSULUNCI.
MARTABAR “IHSANI” TANA DA: