22 Littafin DARUSSA MUHIMMAI, Tambayoyi akan Alwala da Tsarki
0 of 27 Questions completed
Questions:
You have already completed the quiz before. Hence you can not start it again.
Quiz is loading…
You must sign in or sign up to start the quiz.
You must first complete the following:
0 of 27 Questions answered correctly
Your time:
Time has elapsed
You have reached 0 of 0 point(s), (0)
Earned Point(s): 0 of 0, (0)
0 Essay(s) Pending (Possible Point(s): 0)
NAWA NE ADADIN SHARUDDAN ALWALA?
FARILLAN ALWALA SUNE:
NAWA ADADIN ABUBUWAN DA SUKE WARWARE ALWALA?
BAYYANA ABINDA YAKE WARWARE ALWALA DAGA CIKIN ABINDA YAKE TAFE:
AN SHAR’ANTA TAIMAMA A LOKACIN
HUKUNCIN FURTA NIYYA (CIKIN LAFAZI):
YA YI NIYYAR YIN SALLAH DAYA DA ALWALARSA, SAI YA YI SALLOLI DAYAWA
YA YANKE NIYYAR ALWALARSA YANA TSAKIYARTA.
YA YI ALWALA DON KARATUN ALKUR’ANI, SAI YA YI SALLAH DA ITA:
YA YANKE NIYYAR ALWALARSA BAYAN GAMA TA:
YA YI ALWALA, ALHALIN AKWAI KWABABBEN GARI GA KWABRINSA.
YA YI ALWALA ALHALIN YANA CIN NAMAN RAKUMI:
YA YI ALWALA DA RUWAN SATA:
YA YI ALWALA, SA’ANNAN YA YI TSARKIN RUWA KO NA DUWATSU:
YA SABUNTA RUWA DOMIN SHAFAR KUNNUWA
YA SHAFI KANSA SAU UKU:
YIN ALWALA, SAU DADDAYA:
YIN ALWALA SAU UKU-UKU:
TSATTSEFE GEMU
SHAFAN WURIN DA FARILLANSA WANKEWA NE:
WANKE KAI (A LOKACIN ALWALA)
SHIGAR DA TAFUKAN HANNU BIYU A CIKIN MASAKIN ALWALA
DAMANTAWA, A LOKACIN ALWALA KO WANKA …
YIN KARI AKAN WANKE GABA SAU UKU:
WANKE SARANGALI (KWABRI):
YA YI SALLAH, BAYAN WANKA A RAFI, BAI YI ALWALA BA:
YA YI SALLAH BAYAN WANKAN JANABA BA TARE DA YA SAKE WATA ALWALA BA: