23 Littafin DARUSSA MUHIMMAI, Tambayoyi akan zakkah
0 of 26 Questions completed
Questions:
You have already completed the quiz before. Hence you can not start it again.
Quiz is loading…
You must sign in or sign up to start the quiz.
You must first complete the following:
0 of 26 Questions answered correctly
Your time:
Time has elapsed
You have reached 0 of 0 point(s), (0)
Earned Point(s): 0 of 0, (0)
0 Essay(s) Pending (Possible Point(s): 0)
BA A SHARDANTA CIKAR SHEKARA GABANIN BADA ZAKKARSA BA;…
BABU ZAKKAH GA DUKIYA FACE TA CIKA HAULI DAYA, HAULI KUMA SHINE SHEKARA DAYA
NISABIN ZINARI SHINE:
NISABIN AZURFA SHINE:
BAHIMATUL AN’AMI SUN KUNSHI: RAKUMA, SHANU, BAUNA, DA AWAKI
BABU ZAKKAH A CIKIN KAYAN MARMARI
DABBAR DA AKE MATA LAKABI DA “SA’IMAH” A AL’AMURAN ZAKKAH ITACE:
A BABIN ZAKKAH IDAN AKA CE, DABBAR DA TAKE KIYO DA “MUBAH” ANA NUFIN
IDAN AKA AMBACI MISKINAI TO FAKIRAI SUN SHIGA
FAKIRI ANA BASHI ABINDA ZAI ISHE SHI NA TSAWON…
MA’AIKATA KAN ZAKKAH (WADANDA SUMA AKE BASU) SUNE:
KAFIRI -KODA BA A ZATON SHIGANSA MUSULUNCI- ZAI SHIGA CIKIN WADANDA AKE RARRASHIN ZUKATANSU DON SHIGA MUSULUNCI (MU’ALLAFATU KULUBUHUM):
IDAN SHUGABA YA ‘YANTA BAWANSA, ZA A BASHI DUKIYAR ZAKKA
MAWADACI YANA BIN FAKIRI WANI KUDI, SAI YA BAR WANNAN KUDIN, SAI KUMA YA KIRGA SHI A MATSAYIN ZAKKARSA, SHIN AIKINSA YA INGANTA?
“FI SABILIL LAHI” DAGA CIKIN FISKOKIN ZAKKA, YANA KUNSAR DUKKAN KOFOFIN ALHERI, KAMAR GININ MASALLACI
ANA BAYAR DA ZAKKAR ZINARE DA AZURFA TA HANYAR KASA TA KASHI ARBA’IN (SAI A BAYAR DA DAYA).
ZAKKAH TANA WAJABA CIKIN “SA’IMAH” DAGA “BAHIMATUL AN’AM” (DABBOBIN GIDA; RAKUMA, SHANU, AWAKI DA TUMAKI WADANDA SUKE KIYO DAGA CIYAWAR DA TA TSIRO, NA TSAWON SHEKARA KO MAFI YAWANSA), AMMA BATA WAJABA CIKIN WANDA AKE TIRKE SU A RIKA SAYA MUSU ABINCI, HAKA WANDA AKA AJIYE DOMIN AIKI
ZAKKAH TANA WAJABA CIKIN KWAYA DA ‘YA’YAN ITACE, IDAN SUKA KAI NISABI, KUMA IDAN SUKA NUNA KENAN KO SUKA KOSA
WAJIBI GA AL’AMARIN ZAKKAR KWAYA DA ‘YA’YAN ITACE, SHINE RABIN DAYA BISA GOMA (1/20); WANNAN KUMA IDAN AN YI WAHALA WAJEN SHAYAR DA SHI KENAN.
ZAKKAH TANA WAJABA A CIKIN ZINARE, IDAN YA KAI NISABI, KUMA GWARGWADONSA SHINE MISKALI 20.
TABI’AH DAGA CIKIN SHANU SHINE WANDA YAKE DA SHEKARU BIYU.
ANA YIN KIMA GA NISABIN KUDIN TAKARDU NE AKAN: …
WAJIBI GA ZAKKAR TAKARDUN KUDI SHINE, A BAYAR DA …
GIRAM TAMANIN NA ZINARE, ZAKKARSA SHINE:
ZAKKAH TANA WAJABA CIKIN GIDAJEN DA AKA TANADA DOMIN ZAMA.
DUK WANDA YA YI TAFIYA, TO ZA A BASHI ZAKKAH, SABODA SHI IBNUS SABILI NE