17 هوسا Sharhin Usulus salasa, Darasi na goma sha bakwai (17), IMANI DA HUKUNCIN ALLAH DA KADDARARSA
0 of 9 Questions completed
Questions:
You have already completed the quiz before. Hence you can not start it again.
Quiz is loading…
You must sign in or sign up to start the quiz.
You must first complete the following:
0 of 9 Questions answered correctly
Your time:
Time has elapsed
You have reached 0 of 0 point(s), (0)
Earned Point(s): 0 of 0, (0)
0 Essay(s) Pending (Possible Point(s): 0)
MARTABOBIN IMANI DA KADDARA
BAWA YANA DA IKO DA NUFI
KAFA HUJJA DA KADDARA WAJEN BARIN ABINDA ALLAH YA YI UMUTNI DA SHI, KO AIKATA ABINDA YA YI HANI AKANSA
AN AMBACI MUTUMIN DA YA YI SATA GA UMAR, SAI YA CE: NA YI SATA NE DA HUKUNCIN ALLAH DA KADDARAWARSA, SAI UMAR YA CE MASA: NI KUMA ZAN YANKE HANNUNKA DA HUKUNCIN ALLAH DA KADDARAWARSA
YA HALATTA A KAFA HUJJA DA HUKUNCIN ALLAH DA KADDARAWARSA WAJEN BARIN ABINDA ALLAH YA YI UMURNI DA SHI
BAYA HALATTA A KAFA HUJJA DA HUKUNCIN ALLAH DA KADDARAWARSA, A LOKACIN MUSIBOBI
ALLAH YA TSAYAR DA HUJJARSA AKAN BAYI, TA HANYAR BAYYANA MUSU HANYAR ALKHAIRI, DA UMURTARSU DA SHI, TARE DA BASU IKON AIKI DA SHI, SANNAN YA MUSU ALKAWALIN SAKAMAKO MAI KYAU
MAI SHARI’A YA YI UMURNIN AYI AIKI, KUMA YA HANA DOGARO DA KADDARA
WAJIBIN BAYI SHINE: KYAUTATA ZATO GA ALLAH, DA BIN HANYAR ALJANNAH, DA NISANTAR HANYAR WUTA