18 هوسا Sharhin Usulus salasa, Darasi na goma sha takwas(18), MARTABAR IHSAAN, DA LADDUBAN NEMAN ILIMI
0 of 12 Questions completed
Questions:
You have already completed the quiz before. Hence you can not start it again.
Quiz is loading…
You must sign in or sign up to start the quiz.
You must first complete the following:
0 of 12 Questions answered correctly
Your time:
Time has elapsed
You have reached 0 of 0 point(s), (0)
Earned Point(s): 0 of 0, (0)
0 Essay(s) Pending (Possible Point(s): 0)
IHSAANI SHINE MARTABA TA… DAGA CIKIN MARTABOBIN ADDINI
IHSAANI
MADAUKAKIN MARTABA A CIKIN IHSAANI, SHINE BAUTAR…
BAUTAR ANNABAWA -Salati da amincin Allah su kara tabbata a gare su- BAUTAR
BABU WANDA ZAI IYA KAIWA GA MARTABAR MUSHAHADA (a cikin ibada), IN BANDA ANNABAWA -Allah ya yi karin salati da sallama a gare su
ADDININ MUSULUNCI YA HADA MARTABOBI GUDA UKU, NA FARKONSU: MUSULUNCI, NA TSAKIYANSU: IMANI, MAFI DAUKAKANSU: IHSAAN
DALILI AKAN MARTABOBIN ADDINI GUDA UKU, SHINE:
YA DACE DALIBIN ILIMI, YA SANI, KUMA YA BAYAR DA HAKKIN
ANNABI YA KIRA JIBRILU -Alaihis salam- DA SUNAN MALAMI, TARE DA CEWA YA ZO NE, A SURAR MAI NEMAN KOYA (DALIBI), SABODA LADDUBAN NEMAN ILIMI SUN BAYYANA TATTARE DA SHI
WANDA YA RIYA SANIN LOKACIN KIYAMA
IBADAR CIKIN KWADAYI DA KAUNA DA SO DA SHAUKIN ABINDA YAKE WURIN ALLAH, ITACE IBADAR
ANNABI (S.A.W) YA KASANCE YA KAN YI TSAYUWAN DARE HAR KAFOFINSA SU KUMBURA