25 Littafin DARUSSA MUHIMMAI, Tambayoyi akan Hajji
0 of 26 Questions completed
Questions:
You have already completed the quiz before. Hence you can not start it again.
Quiz is loading…
You must sign in or sign up to start the quiz.
You must first complete the following:
0 of 26 Questions answered correctly
Your time:
Time has elapsed
You have reached 0 of 0 point(s), (0)
Earned Point(s): 0 of 0, (0)
0 Essay(s) Pending (Possible Point(s): 0)
GA WA HAJJI YAKE WAJABA?
NAWA NE ADADIN RUKUNNAN HAJJI?
SHIGA HARAMA “IHRAMI” RUKUNI NE DAGA CIKIN RUKUNNAN HAJJI, KUMA SHINE SANYA GYAUTO DA MAYAFI, DAGA MIKATI.
DAWAFIN “IFADHA” BA SHINE DAWAFIN “ZIYARA” BA; SABODA NA FARKON RUKUNI NE, NA BIYUN KUMA SUNNAH NE.
ANNABI -S.A.W- YA YI HAJJI SAU UKU
WAJIBI NE A SAUKE HAJJI, DA GAGGAWA.
MUTANEN MADINA ZA SU YI HARAMA NE DAGA MIKATIN YALAMLAM.
MIKATIN UMRAH NA LOKACI, SHINE WATAN RAMADHANA.
MUTANEN MAKKAH ZA SU YI HARAMAR AIKIN HAJJI NE DAGA “TAN’IM” (MASALLACIN A’ISHA).
MACE ZATA YI HARAMA NE (DOLE) A CIKIN FARAREN TUFAFI.
BAYA HALATTA MACE (MAI HARAMA) TA SANYA DINKAKKEN KAYA.
BAI HALATTA MAI HARAMA YA SANYA BELT BA.
MAI HARAMA MACE BATA SANYA…
AN SUNNANTA BUDE KAFADAR DAMA (ID-DIBA’I) A LOKACIN…
MUSTAHABBI NE, A TSAKANIN ALAMOMIN NAN BIYU (A LOKACIN SAFAH DA MARWAH) YA YI GUDU.
MAHAJJATA SU KAN BAR FARFAJIYAR ARAFAH NE GABANIN MAGRIBA.
TSAYUWA A ARAFAH WAJIBI NE DAGA CIKIN WAJIBAN HAJJI.
BA A SHAR’ANTA HAWA DUTSE A FILIN ARAFAH BA.
YANKA HADAYA WAJIBI NE GA MAI HAJJIN TAMATTU’I DA KIRANI, KUMA SUNNAH NE GA MAI HAJJIN IFRADI.
ANA YANKE FADIN TALBIYA NE, DAGA LOKACIN DA AKA YI JIFA A JAMRATUL AKABAH A RANAR IDI.
IDAN MAHAJJACI YA SANYA DUWATSUNSA A CIKIN KEWAYEN JIFA, BA TARE DA YA SAMU GININ DA YAKE TSAYE BA, JIFANSA YA INGANTA.
MAHAJJACI A RANAR GOMA (IDI) ZAI YI JIFANSA NE A WURAREN JIFA UKU.
MAHAJJACI ZAI FARA JIFAN DUWATSUNSA NE A RANAKUN (11, 12, DA 13) NA TASHRIK, BAYAN RANA TA YI ZAWALI (GOTAWA DA TSAKIYAR SAMA).
AN SHAR’ANTA YIN ADDU’A, BAYAN JIFAN JAMRATUL AKABA (NA KARSHE).
DA MAHAJJACI ZAI JINKIRTA DAWAFIN IFADARSA, HAR ZUWA LOKACIN FITANSA DAGA GARIN MAKKAH, HAKAN YA ISAR MASA BA SAI YA YI DAWAFIN BANKWANA BA. KUMA DAWAFIN IFADHA KAMAR DAWAFIN UMRAH YAKE, SAIDAI KAWAI WAJEN BUDE KAFADAR DAMA, DA SASSARFA (RAMAL).
MAI HAJJIN KIRANI DA MAI IFRADI WAJIBI NE SU YI SA’AYI (TSAKANIN SAFAH DA MARWAH) GUDA DAYA. AMMA MAI TAMATTU’I KAM ZAI YI SA’AYI NE GUDA BIYU.